Showing posts with the label RahotoShow all
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya amince al'ummar Najeriya su cigaba da amfani da takardar kuɗi ta ₦200 har zuwa watan Aprilu,
 Yan Bindiga Sun Fasa Gidaje Sun Kwashe Matan Aure 4 A Katsina
Yau da misalin karfe 10:30am Zamu kawo maku faifan video Kai tsaye a eagle Square
Dalilan Da Suka Sanya Nike Son In Gaji Masari A 2023 — Inji Sakataren Gwamnatin Jahar Katsina
Majalisar Wakilan Najeriya ta karɓi rahotanni 68 na ƙudirorin yi wa Kundin Tsarin Mulki na 1999 kwaskwarima a yau Laraba.
An rantsar da Sanata Hassan Muhammad Nasiha a matsayin Mataimakin Gwamnan Jihar Zamfara.
Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ya zaɓi Sanata Muhammad Hassan Nasiha a matsayin sabon mataimakinsa, tare da miƙa shi gaban majalisar dokoki
Majalisar dokokin jihar Zamfara ya tsige mataimakin gwamnan jihar Mahdi Aliyu Gusau.
WASHINGTON DC — Yamari marar lafiya
Load More That is All