M23 ta sace Majinyata 130 a wasu asibitoci 2 da ke Jamhuriyyar Congo

M23 ta sace Majinyata 130 a wasu asibitoci 2 da ke Jamhuriyyar Congo
Mayaƙan M23 sun kai hari kan wasu asibitoci 2 da ke yankin gabashin Jamhuriyyar Demokraɗiyyar Congo tare da sace marasa lafiya 130 ciki har da wani mutun da ke jinyar ciwuka a jikinsa.

Post a Comment

0 Comments