Daga Abubakar Shehu Dokoki
Hilda Bassey matar da ta dauki tsawon kwana huÉ—u tana dafa abinci ba tare da tsayawa ba, wanda hakan ya sa ta shiga tarihin duniya.
Saidai takan samu hutun minti biyar a duk awa ɗaya, da kuma minti talatin duk bayan awa shida, wanda da shi ne ake duba lafiyarta, da kuma sauran buƙatunta, tsawon wannan lokaci ana ɗaukarsa ne ba ta re da an yi bacci ba.
Ta samu sakonnin taya murna, daga manyan Æ´an siyasa da kuma fitattun mutane a faÉ—in Nijeriya.
0 Comments