Ebrima Manneh, Yaro Dan Kasar Gambiya Na Farko Da Zai Fara Bugawa Nijeriya Kwallo.


Ebrima Manneh haifaffen kasar Gambiya na shirin zama dan kasar Gambia na farko da zai buga wa tawagar kasar Na.
Ijeriya wasa bayan kiran da aka yi masa cikin tawagar ‘yan kasa da shekaru 15 na Nijeriya da za su buga gasar Dream Cup ta ‘yan kasa da shekaru 16 a kasar Japan 2023.

 Matashin wanda mahaifiyarsa ke zaune a kasar Gambiya, kuma mahaifinsa da ke zaune a Faransa, ya tabbatar da cewa yana farin cikin zama dan wasan Najeriya.

Yanzu yana wasa a Hype Buzz(HB) Academy daje Abuja.

 -Fagen Wasanni

Post a Comment

0 Comments