Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya amince al'ummar Najeriya su cigaba da amfani da takardar kuɗi ta ₦200 har zuwa watan Aprilu,

Da dumi-dumi

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya amince al'ummar Najeriya su cigaba da amfani da takardar kuɗi ta ₦200 har zuwa watan Aprilu, amma ƙarin kwanakin bai shafi takardun kuɗi na ₦500 DA ₦1000 ba, dan haka a gaggauta miƙa su ga CBN. 
   

Post a Comment

0 Comments