Shugaba Buhari zai Gabatar kasafin Kuɗi na Ƙarshe Yau Juma'a inda zai Miƙa N19.6t..

Shugaba Buhari zai Gabatar kasafin Kuɗi na Ƙarshe Yau Juma'a inda zai Miƙa N19.6t..

Shugaban Ƙasan zai gabatar da kasafin N19.76 tiriliyan ga zauren gamayya na majalisar dattawa da wakilai da karfe 10 na safe Yau..

Muna Kyautata zaton cewa Wannan ne karo na Ƙarshe da shugaban Ƙasan zai gabatar da kasafin Kuɗi gaban majalisar saboda wa’adin mulkinsa zai kare a watan Mayun 2023...

Duk da Cewa ana Gyaran Majalisar Amman Shugaban Majalisar Dattawa Ahmad Lawan yace an kammala duk shirin da za a yi domin bai wa ‘yan majalisar wurin zama tare da shugaban Ƙasan da tawagarsa.

Daga Ƙarshe An Buƙaci ma’aikatan da basu da hannu cikin tsarin  su huta a gida yayin da bankuna da sauran kasuwancin dake gudana a wurin aka bukaci su rufe shagunansu...

©️ Falalu Lawal Katsina

Post a Comment

0 Comments