"Labari cikin hotuna📸;

"Labari cikin hotuna📸;

Zamani media crew kafar sadarwa dake bisa yanar gizo ta samu zantawa da shuwagabannin kungiyar (National Movement For Rebuilding Nigeria)

Aranar Litinin 08/08/2022 Shugaban kungiyar na kasa Dr. Aminu Mato Jitan Dutse. Ya bamu Tarihin kungiyar da Ayyukan ta da ƙudirorinta

"Zaku samu cikakken bidiyon Atashar Zamani Media Crew TV da misalin karfe 10:00 pm

www.zamanimediacrew.com.ng


Post a Comment

0 Comments