Mustapha Muhammad Inuwa |
Takardar mai kwanan watan 15 ga watan Afrilu 2022 da Zamani Media Crew tayi tozali da ita ranar Alhamis, Sakataren yayi Fatan Alkhairi da godiya ga mai girma Gwamna Masari game da damar danya bashi na tsawon shekarun mulkin APC a jihar ta Katsina.
Mustapha Inuwa yana cikin jerin masu neman tsayawa takarar Gwamnan jihar Katsina a karkashin Inuwar Jam'iyya APC a shekarar 2023. Dokar hukumar zabe ta Najeriya ta bawa duk mai sha'awar tsayawa takarar siyasa da ya aje mukaminsa na naÉ—i kafin zaben fitar da gwani da kwana talatin.
0 Comments