BABBA KAITA YA SAYI FOM DIN TAKARAR SANATA A PDP

 BABBA KAITA YA SAYI FOM DIN TAKARAR SANATA  A PDP

Muazu hassan  Katsina City News

Sanata Ahmad Babba kaita Wanda kwanan nan  ya chanza sheka daga jam iyyar APC zuwa PDP ya sayi fom din takarar sanata a jam iyyar PDP.

 Majiyarmu daga ofishin jam iyyar PDP ta kasa ta ce, ya zuwa yau 20/4/2021 shi kadai ne,Wanda ya sayi fom neman tsayawa takarar sanata a PDP daga shiyyar Daura.

PDP ta tsawaita sayar da fom din ta, har zuwa ranar jumma a mai zuwa 22/4/2022.inda har zuwa lokacin babu Wanda ya saya .wannan ya nuna shi kadai zai yi takara a PDP ba tare da wata hamayya ba.



Post a Comment

0 Comments