Shehu Inuwa Imam Ya Sayi Fom Din Takarar Gwamnan jihar Katsina A Ƙarƙashin jam'iyar PDP
A yau 24/03/2022 cikin Ikon Allah Alhaji Shehu Imam ɗaya daga cikin 'yan takarar gwamna a ƙarƙashin jam'iyar PDP a jihar Katsina ya sayi Fom na tsayawa takara.
Shin wane fata kuke yi masa akan wannan yunkuri na shi.?
0 Comments