DA 'DUMI'DUMI A hukumance: Engr. Abba Kabir Yusuf ya fice daga jam'iyar PDP ya sauya sheka.

DA 'DUMI'DUMI A hukumance: Engr. Abba Kabir Yusuf ya fice daga jam'iyar PDP ya sauya sheka.
jam'iyyar New Nigeria People's Party (NNPP).Engr. Abba kabir Yusuf Abba Gida-gida wanda yakasance Dan Takarar Gwamna na PDP azaben 2019. Ya sauya sheka daga PDP zuwa
NNPP a yau Lahadi a ofishinsa dake unguwar
Diso dake karamar hukumar Gwale ta jihar Kano.Yaya kuke kallon wannan mataki na Abba
gida-gida?

Post a Comment

0 Comments