Zamani akan Zamani

*Zamani akan Zamani* 

Shahararren Kamfanin *Zamani Media Crew* ya shiga Zamani, ya fito maku da tsarin nan na Manhaja wato Application da zaku iya saukewa a wayoyin ku ta wannan Adreshi da ke kasa. Application din ya kunshi dukkanin kafafen Sadarwa mu, harda Online Radio 📻 da Zaku ji Shirye-shiryen mu kai tsaye idan mun dora.

Ku dai ku sauke wannan Manhaja mai nauyin Mb 13 kacal *Zamani akan zamani*

Post a Comment

0 Comments