Wata Sabuwa: INEC ta bayyana cewa akwai yiyyuwar ta dage ranar gudanar da babban zaben Nijeriya na 2023

Wata Sabuwa: INEC ta bayyana cewa akwai yiyyuwar ta dage ranar gudanar da babban zaben Nijeriya na 2023

Daga cikin uzurin da zai kawo hakan, Kamar yadda ta fitar da sanarwar akwai rashin kai karshe a sabon kudurin yi wa kundin dokokin zaben Nijeriya gyara.

A wani labarin na daban kuma, ita ma jam'iyyar APC na shirin dage babban taronta na kasa zuwa wasu sati biyu masu zuwa, bisa wasu dalilan da har yanzun ba a kai ga bayyanawa ba.  Majiya: The Facts

Post a Comment

0 Comments