Majalisar dokokin jihar Zamfara ya tsige mataimakin gwamnan jihar Mahdi Aliyu Gusau.
Gidan talabijin na channel rawaito cewa an tsige mataimakin gwamnan a zaman majalisar na ranar Larabar nan, bayan da kwamitin da aka kafa kan binciken mataimakin gwamnan ya gabatar da rahotonsa.
0 Comments