ASUU Za ta yi zama da wakilan gwamnati.
Shugabannin Æ™ungiyar jami’o’in ASUU ana sa ran za su gana a yau litinin da mahukunta gwamnati.
A makon da ya gabata ne ASUU ta sanar da tafiya yajin aikin gargaɗi na tsawon wata ɗaya saboda rashin cimma buƙatun su da suka daɗe suna nema a wurin gwamnatin tarayya.
Rahotanni sun ce majalisar zartarwar ta ƙungiyar ne za su tattauna a matsayin zaman sharan fage na ganawarsu da wakilan gwamnatin tarayya.
0 Comments